Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi kira shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya sauka daga kujeran babban Ministan Mai na Kasa.
Shehu Sani yace ayyukan da ke ofishin shugaban kasan da ke bukatar lokacinsa sun yi yawa da ba zai iya rike ma’aikatan mai na kasa ba.
Ya ce Buhari ya sauka da ga wannan kujera na minista ya nada wani domin samun nagarta a ma’aikatan.
” Zaman sa ministan mai na Kasa zai iya saka shi cikin rudanin da harkallar ma’aikatan wanda kuma bashi da isasshen lokacin da zai mai da hanlaki akai.”
Source: Premium Hausa
Title :
Buhari Ya Sauka Daga Ministan Mai Kawai-Sanata Shehu Sani
Description : Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi kira shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya sauka daga kujeran babban Ministan ...
Rating :
5