A ranar Talata ne aka fara wani taro kan aikin noma a birnin Landan, wanda ofishin jakadancin Birtaniya da ke Najeria ya shirya.
Taron dai zai yi nazari a kan yadda masu zuba jari daga kasashen waje za su shiga a dama dasu a fannin ayyukan noma a Najeriya.
Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello na daga cikin wadanda ke halatar taron, kuma ya tattauna da Aliyu Abdullahi Tanko ya yin wata ziyara a ofishinmu dake Landan.
Source: BBC Hausa
Title :
Anfara Taro Kan Harkar Noma A Landan
Description : A ranar Talata ne aka fara wani taro kan aikin noma a birnin Landan, wanda ofishin jakadancin Birtaniya da ke Najeria ya shirya. Taron dai...
Rating :
5