Dan wasan Manchester City, Sergio Aguero ya dawo atisaye, kwana 11 bayan da ya yi rauni a hakarhari sakamakon hadarin mota da ya yi a Amsterdam.
Tun farko an dauko dan kwallon zai yi jinyar makonni, sai ga shi ya dawo atisaye a ranar Talata.
Saura kwallo daya Aguero dan wasan Argentina ya yi kan-kan-kan da Erik Brook wanda yafi ci wa City kwallaye a tarihi, yana da 177 a raga.
Aguero ya yi rauni ne bayan da tasin da yake ciki ta yi karo da wani turken lantarki, a lokacin da ya dawo daga gidan rawa da Maluma ya gabatar.
Source: BBC Hausa
Title :
Aguero Yadawo Atisaye A Man City
Description : Dan wasan Manchester City, Sergio Aguero ya dawo atisaye, kwana 11 bayan da ya yi rauni a hakarhari sakamakon hadarin mota da ya yi a Amster...
Rating :
5