Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Neja
Austin Agbonlahor ya ce jami’an sa sun kama barayin shanu 22 a jihar sannan sun kwato shanu sama da 400.
Austin ya fadi haka ne da yake ba da rahoton ayyukan sa tun bayan ya dare kujeran kwamishinan yan sandan jihar a watan Yulin da ya wuce.
Ya ce bayan haka sun kwato makamai a hannun barayin sannan nan ba da dadewa ba za a gurfanar da su a kotu.
Source: Premium Hausa
Title :
'Yan Sanda Sunkama Barayin Shanu 22 a Jihar Neja
Description : Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Neja Austin Agbonlahor ya ce jami’an sa sun kama barayin shanu 22 a jihar sannan sun kwato shanu sama da 400....
Rating :
5