Gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya sanar da kafa dokar hana walwala daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe da ga yammacin Alhamis.
Gwamnatin jihar tace tayi haka ne ganin yadda aka fara zaman dar-dar a garin na Jos.
Ya yi kira ga mutanen jihar da su zauna lafiya da juna sannan kowa ya ya bi doka domin an baza jami’an tsaro a ko ina a fadin jihar.
Source: Premium Hausa
Title :
Ankafa Dokar Hana Walwala A Garin Jos
Description : Gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya sanar da kafa dokar hana walwala daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe da ga yammacin Alhamis. Gwamnati...
Rating :
5