Daga Comr Mohammed Pulka
Bayan taro da suka yi a jiya Asabar, al'ummar garin Bama na Jihar Borno sun taru don tursasawa Gwamnatin Jihar Borno komar da su garinsu na asali.
Gangamin ya samu karbuwa, inda jama'ar garin suke nuna bacin ransu game da hali da suke ciki.
Ya zuwa yanzu dai Gwamnatin Jihar Borno ba ta ce komai ba.
Title :
Al'ummar Garin Bama Na Jihar Borno Na Gangamin Komawa Garinsu Bayan Shekaru Uku
Description : Daga Comr Mohammed Pulka Bayan taro da suka yi a jiya Asabar, al'ummar garin Bama na Jihar Borno sun taru don tursasawa Gwamnatin Jihar...
Rating :
5