Gwamnan jihar Kano, mai martaba Dr. Abdullahi Umar Ganduje, OFR a ranar Laraba, 2 ga watan Agusta ya rattaba hannu ga gyara dokoki biyu a kan sake sunnan jami’ar kimiya da fasaha ta jihar Kano wanda aka sanin da North West University NWU domin canza ta zuwa Yusuf Maitama Sule University YMSU, da kuma sabunta bayanan dokokin da ta kafa jami’ar kimiya da fasaha na Kano da ke Wudil.
Tun da gwamna ya rattaba hannu kan gyara dokokin, duk yarjejeniya da ta kamata an kammala don sake sunan jami’ar.
Ya ta tabbatar da cewar, sabunta dokar da ta kafa jami’ar kimiya da fasaha ta jihar Kano Wudil wanda aka kafa a shekarar 2000 zai taimaka wajen canza sunan jami’ar.
Title :
Za a canza sunan jami’ar jihar Kano zuwa Yusuf Maitama Sule (YMSU)
Description : Gwamnan jihar Kano, mai martaba Dr. Abdullahi Umar Ganduje, OFR a ranar Laraba, 2 ga watan Agusta ya rattaba hannu ga gyara dokoki biyu a ka...
Rating :
5