A shekarar 2011 ne gwamnatin Najeriya ta fito da shirin YouWin, inda ta tallafa wa matasa masu shirin fara sana'o'in kansu ta hanyar ba su kudi da kuma shawarwarin yadda za su bunkasa abin da suka sanya a gaba.
Kimanin shekaru biyu bayan an dakatar da shirin, sai gwamnatin kasar ta sake bullowa da shirin amman da sabon suna - wato YouWIN! Connect, domin a cewar ma'aikatar kudin kasar, wasu daga cikin wadanda suka ci gajiyar shirin a karon farko ba su kai labari ba domin rashin kwarewa kan yadda ake tafiyar da kasuwanci.
Source:BBC hausa
Title :
YouWin:Yan Nigeria Zaku Amfana Da Shirin Mu
Description : A shekarar 2011 ne gwamnatin Najeriya ta fito da shirin YouWin, inda ta tallafa wa matasa masu shirin fara sana'o'in kansu ta hanyar...
Rating :
5