A Najeriya, rundunar 'yan sandan jihar Anambra, ta ce ta damke daya daga cikin 'yan bindigar da suka bude wuta kan wasu 'yan sanda da ke sintiri a kusa da wani coci a birnin Onitcha na jihar Anambra.
An dai ce 'yan sandan na sintiri lokacin da wasu samari a kan babur suka bude musu wuta, a inda suka raunata dan sanda guda daya.
Kuma yanzu haka dan sanda na asibiti yana jinya.
Source: BBC Hausa
Title :
Yan Sanda:Ba Wa Coci Aka Kai Hari Ba A Anambara
Description : A Najeriya, rundunar 'yan sandan jihar Anambra, ta ce ta damke daya daga cikin 'yan bindigar da suka bude wuta kan wasu 'yan san...
Rating :
5