A yau Litinin ne za'a gudanar da bikin sunan yan 4 da Allah ya albarkaci Malam Lawali da uwargidansa Sa'adatu a ranan 8 ga watan Agusta a garin Illela, jihar Sokoto. Mahaifiyar da sabbin jariranta mata suna cikin koshin lafiya.
Allah ya raya kuma yayi musu albarka, Amin
Title :
Wata Mata Ta Haifi Yaran Yan Hudu
Description : A yau Litinin ne za'a gudanar da bikin sunan yan 4 da Allah ya albarkaci Malam Lawali da uwargidansa Sa'adatu a ranan 8 ga watan Ag...
Rating :
5