A ranar Jumma'ar da ta gabata ne, wani mai aikin gadi dan shekaru 55, Magaji Sule, wanda ake zargi da fyade ya gurfana a gaban wata Kotun Majistare ta sakateriyar Audu Bako a babban birnin Kano.
Ya ce, a ranar 6 ga watan Agusta, Sule ya yaudari 'yar sa da Naira 60, inda ya ja ta zuwa wata gona dake bayan makarantar Firamare ta Panshekara kuma ya yi amfani da ita.
Allah ya kyauta
Source: Naij Hausa
Title :
Wani Mutum Ya Yaudari Wata Yarinya Yar Shekara 11 Da Naira 60 Dan Yimata Fyade
Description : A ranar Jumma'ar da ta gabata ne, wani mai aikin gadi dan shekaru 55, Magaji Sule, wanda ake zargi da fyade ya gurfana a gaban wata Kotu...
Rating :
5