Bugun zuciya ya kama wani mutum, Udemeh Ukarette, mai shekaru 34, a yayin da ya kama matar sa, Joy Ukarett da wani kwastoman ta wani otel
Shekarun Udemeh da Joy 16 da aure amma ba su samu haihuwa ba, inda ta ce tayi hakan saboda ta samu ciki tunda shi mijin na ta ya kasa.
Allah ya kyauta
Source: Naij Hausa
Title :
Wani Mutum Ya Hadiye Ransa Bayan Kama Matansa Da Kwarto
Description : Bugun zuciya ya kama wani mutum, Udemeh Ukarette, mai shekaru 34, a yayin da ya kama matar sa, Joy Ukarett da wani kwastoman ta wani otel S...
Rating :
5