Mai taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman a kan kafofin watsa labarai, Bashir Ahmad, yace ya yi murna sosai har hawaye ya fito masa bayan ya ga yadda 'yan Najeriya suka karbi mai gidansa wanda ya yi tafiya tun ranar 7 ga watan Mayu.
Shugaba Buhari ya dawo kasar nr a ranar Asabar, 19 gawan Agusta bayan da ya yi fiye da kwanaki 100 a Birtaniya don ƙarin duba lafiyarsa.
Source: Naij Hausa
Title :
Wani Mai Taimaka Wa Shugaban Kasa Na Musamman Ya Fashe Da Kuka Tsaban Murna
Description : Mai taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman a kan kafofin watsa labarai, Bashir Ahmad, yace ya yi murna sosai har hawaye ya fit...
Rating :
5