Rundunar 'yan sandan jihar Kebbi sun cafke wani mutum, Dantani mai shekaru 45, saboda zargin aikata laifin yiwa wani yaro dan shekaru tara fyade a garin Zauro na jihar wanda ya zamto sanadiyar ajalinsa
Kwamishinan 'yan sandan jihar, Ibrahim M. Kabiru, ya bayyana wannan ne a jiya a wata sanarwa da ya yiwa manema labarai na gidan jaridu.
Allah ya kyauta
Source: Naij com hausa