Wani dan shekara 23 ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar lakadawa kanin sa duka wanda ya aika shi har lahira
Wani dan shekara 23, David, wanda a lokacin hada wannan rahoton ba a samu sunan mahaifin shi ba, ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar kashe kanin sa, Onu da ya yi wanda ya lakada ma sa duka har lahira.
Wannan abu ya faru ne a kauyen Ubia Amaetiti na garin Amoso Edda a karamar hukumar kudancin Afikpo da ke jihar Ebonyi bayan da wata 'yar hatsaniya da ta faru a cikin gidan na su.
Title :
Wani dan shekara 23 ya Doki kanin sa duka wanda ya aika shi har lahira
Description : Wani dan shekara 23 ya shiga hannun 'yan sanda sanadiyar lakadawa kanin sa duka wanda ya aika shi har lahira Wani dan shekara 23, David...
Rating :
5