Tsananin zafi da ake fama da shi a Saudiya na tilasta wa wasu maniyata aikin hajji zama a masaukinsu don kare kansu daga kamuwa da cutukan da zafin ka iya haifarwa, kamar gudawa. Masana ilimin taurari na Saudiya na hasashen cewa, tsananin zafin ranar na iya kai wa har maki 65 na Ma’aunin selshiyos nan da watan gobe. Wakilinmu Kabiru Yusuf daga birnin Madinatul Munawwara na dauke da karin bayani a wannan rahoton.
Source: Rfi Hausa
Title :
Tsananin Zafi Ya Hana Mahajjata Fita A Saudiyya
Description : Tsananin zafi da ake fama da shi a Saudiya na tilasta wa wasu maniyata aikin hajji zama a masaukinsu don kare kansu daga kamuwa da cutukan d...
Rating :
5