Fadar gwamnatin Amurka ta jaddada cewa, shugaban kasar Donald Trump, ya yi alla-wadai ga dukkanin bangarorin da ke da hannu a zanga-zangar wariyar launin fata da ta yi sanadiyar mutuwar wata matashiya a birnin Charlottesville na jihar Virginia.
Wannan na zuwa ne bayan an zargi Trump da nuna ban-banci wajen caccakar rikicin, in da ya ki fitowa fili don yin alla-wadai kan fararen fatar da ke zanga-zangar.
Source: rfi
Title :
Trump Yasha Kuka Kan Nuna Ban Banci A Rikicin Charlottesville
Description : Fadar gwamnatin Amurka ta jaddada cewa, shugaban kasar Donald Trump, ya yi alla-wadai ga dukkanin bangarorin da ke da hannu a zanga-zangar w...
Rating :
5