A jawabinsa zuwa ga Amurkawa ta kafar talabijin, Donald Trump ya bayyana nuna ban-bancin launin fata a matsayin abin kyama, kana ya ce duk mai yada wannan mai laifi ne.
Trump ya ce suna Alla-wadai da nuna kyama da tashin hankalin da wadannan kungiyoyi ke haifar wa.
Source:rfi Hausa
Title :
Trump Ya Soki Masu Yada Kyamar Jinsi
Description : A jawabinsa zuwa ga Amurkawa ta kafar talabijin, Donald Trump ya bayyana nuna ban-bancin launin fata a matsayin abin kyama, kana ya ce duk m...
Rating :
5