Mun sha ganin yadda 'yan mata 'yan shekara 14 zuwa 15 sun yi ciki, amma wannnan ne karon farko da na taba ganin 'yar shekara 10 ta yi ciki", in ji Mahavir Singh wacce take aiki a hukumar ba da taimakon shari'a a birnin Chandigarh.
Yarinyar ta samu cikin ne bayan da ake zargin dan'uwanta da yi mata fyade a lokuta daban-daban.
Yanzu dai ana tsare da wanda ake zargin, don ya fuskanci shari'a.
Allah ya kyau ta...Amin
Source: BBC hausa