Hukumomin 'yan sandan Jihar Ogun sun kama wasu ma'aurata, Nasiru Adeyemo da Idayat Adeyemo, saboda zargin cewa sun yanke yatsan 'yarsu, Abibat, suka kuma bar ta a cikin wani daji
Bayan kimanin kwana biyu a cikin dajin, an ce wasu mazauna sun lura da buhun kuma sun kira 'yan sanda daga yankin Owode Egba.
Title :
Tir:Wasu Ma'aurata Sun Yanke Yatsan Yar Su Don Yin Tsafi
Description : Hukumomin 'yan sandan Jihar Ogun sun kama wasu ma'aurata, Nasiru Adeyemo da Idayat Adeyemo, saboda zargin cewa sun yanke yatsan ...
Rating :
5