Jami'an tsaro sun rufe kasuwar Wuse wadda ke babban birnin kasar Abuja, bayan wani yamutsi tsakanin magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari da masu goyon bayan ya sauka daga mulki.
Lamarin ya auku ne bayan yamutsi ya kaure tsakanin masu zanga-zangar, karkashin jagorancin wani mawaki, Charley Boy da masu goyon bayan shugaban kasar.
Ahaji Usman Kamba wani dan kasuwa ne a Wuse, ya kuma shaidawa BBC cewa, "Al'amarin ya faru ne da misalin karfe 10 zuwa 11 na safe, inda Charly Boy da tawagarsa suka fara ihun Buhari ya dawo ko ya sauka daga mulki in ba zai iya ba
Source: BBC Hausa
Title :
Tarzoma Ya Barke Tsakanin Masoya Buhari Da Masu So Ya Sauka
Description : Jami'an tsaro sun rufe kasuwar Wuse wadda ke babban birnin kasar Abuja, bayan wani yamutsi tsakanin magoya bayan shugaba Muhammadu Buhar...
Rating :
5