Kungiyar Manchasta Tasa Kashi A hanun Madrid A Wasan Da Aka Take Dazu.A wasan Dai Kwallon Farko Na Madrid Tazo Ne Daga Kafan Casemiro,Sai na Biyu Tazo Daga Qafan Isco Daga Bisani Dan Wasan Gaba na Manchasta Lukaku Ya Zura Mata kwallo Guda Harya Kaima Antashy A Haka
Title :
Super Cup:Manchester Tasha Kashi A Hanun Madrid
Description : Kungiyar Manchasta Tasa Kashi A hanun Madrid A Wasan Da Aka Take Dazu.A wasan Dai Kwallon Farko Na Madrid Tazo Ne Daga Kafan Casemiro,Sai na...
Rating :
5