Rundunar jami'an tsaron nan na leken asiri na tarayyar Najeriya watau SSS ta yi nasarar cafke wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram da suka haura bakwai a jihohin arewa da suka hada da Kano, Kaduna da kuma Taraba.
Source: Naij Hausa
Title :
SSS Sunkama Kwamandojin Boko Haram Gida Bakwai
Description : Rundunar jami'an tsaron nan na leken asiri na tarayyar Najeriya watau SSS ta yi nasarar cafke wasu manyan kwamandojin kungiyar Boko Hara...
Rating :
5