Kun dai ji dazu nan cewa Abubakar Shekau ya fito a wani sabon bidiyo inda kamar yadda ya saba yayi kaca-kaca sa Shugabannin kasar nan. A baya dai Rundunar Sojin kasar ta bada kwanaki 40 domin kawo kan Shugaban 'Yan ta'addan.
Source: Naij Hausa
Title :
Shekau Ya Saki Sabon Bidiyo Bayan Anbada Waadin Kamashi
Description : Kun dai ji dazu nan cewa Abubakar Shekau ya fito a wani sabon bidiyo inda kamar yadda ya saba yayi kaca-kaca sa Shugabannin kasar nan. A bay...
Rating :
5