Bikin nadin wanda za a yi a gobe Asabar a fadar Sarkin na Nupe dake garin Bidda a jihar Neja da misalin karfe goma na safe, Sani Danja yana gayyatar jama'a zuwa wurin bikin nadin.
Title :
Sarkin Etsu Nupe Zai Baiwa Sani Danja Sarautar Zakin 'Yan Wasan Arewa
Description : Bikin nadin wanda za a yi a gobe Asabar a fadar Sarkin na Nupe dake garin Bidda a jihar Neja da misalin karfe goma na safe, Sani Danja yana...
Rating :
5