Fitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa mai suna Sadiq Sani Sadiq da wasu ke yi wa lakabi da dan marayan zaki ya fito fili ya shaidawa duniya cewa shi fa yana so dan sa ya gaje shi a harkar domin kuwa abun kirki ce.
Jarumin ya yi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da yayi da majiyar mu da tayi da shi inda kuma ya bayyana sirrin sa da ya sa ya lashe babbar kyautar nan ta jarumin-jarumai har sau uku a jere.
Source: Naij Hausa
Title :
Sadiq Sani Sadiq:Ina matukar So Dana Ya Gajeni
Description : Fitaccen jarumin nan na wasan fina-finan Hausa mai suna Sadiq Sani Sadiq da wasu ke yi wa lakabi da dan marayan zaki ya fito fili ya shaidaw...
Rating :
5