Wata Mota Ta Fado Kan Wata Bas Daga Saman Gada A Yankin Olorunsogo Dake Tsakanin Titin Lagos Zuwa Ibadan A Safiyar Yau
Saidai Allah ya kaddara babu wanda ya rasa ransa kasancewar bas din babu fasinjoji a ciki, ita kuma karamar motar da ta fado daga saman gadar direbar ce kadai a ciki.
Title :
Photos ;Wata Mota Ta Fado Kan Wata Bas Daga Saman Gada
Description : Wata Mota Ta Fado Kan Wata Bas Daga Saman Gada A Yankin Olorunsogo Dake Tsakanin Titin Lagos Zuwa Ibadan A Safiyar Yau Saidai Allah ya kadd...
Rating :
5