INNALILLAHI WA'INNA'ILAIHIRRAJI'UN
Wani mummunar hatsari kenan da ya faru a Jiya a garin Kontagora inda wata babbar moto ta taka masa kai saida kwanya ya fito nan take rai yayi halin sa, sunan sa Alhaji Nasiru Dan Alhaji Rabiu mai gadi.
Da fatan Allah ya jikansa da rahama, Allah ya fartasa masa.
Allah ya sa mu yi kyakyawan karshe idan ta mu ta zo.
Title :
Photos ;Wata Babbar Mota Ta taka Kayin Wani
Description : INNALILLAHI WA'INNA'ILAIHIRRAJI'UN Wani mummunar hatsari kenan da ya faru a Jiya a garin Kontagora inda wata babbar moto ta tak...
Rating :
5