Manchester United ta zazzagawa West Ham United kwallo 4-0 a wasan farko a gasar Premier da suka fafata a ranar Lahadi a Old Trafford.
United ta ci kwallo ta hannun Romelu Lukaku wanda ya ci biyu a fafatawar, sai Anthony Martial da kuma Paul Pogba da kowannensu ya ci guda-guda a raga.
Da wannan nasarar United ta yi rashin sa a sau daya kacal daga fafatawa 14 a wasan makon farko da ake bude kakar Premier.
Source: BBC Hausa
Title :
Photos: United Ta Tauna Tsakuwa Don Aya Ta Tsorata A Wasan Ta Na farko
Description : Manchester United ta zazzagawa West Ham United kwallo 4-0 a wasan farko a gasar Premier da suka fafata a ranar Lahadi a Old Trafford. Unite...
Rating :
5