Soja Ya Kashe Dan Acaba A Jihar Ogun Saboda Ya Ki Daukarsa
Sojan ya fusata ne bayan ya bukaci dan acaban ya kai shi wata unguwar dake, amma sai dan acaban ya kawo uzuri da cewa bai yanki tikitin shiga wannan yabkin ba don haka idan ya je yankin, 'yan kamasho za su kama shi.
Furta hakan da dan acaban ya yi ke da wuya, sai sojan ya ciro bulala ya dinga jibgarsa, daga bisa ni ya zaro wukar su ta sojoji ya daddaba masa. Inda a yayin da aka yi gaggawar garzaya da shi asibiti, ba tare da daukar tsawon lokaci ya mutu.
Rahotanni sun nuna cewa sojan wanda ake zaton yana cikin maye ya aikata hakan, jami'an 'yan sanda sun yi nasarar kama shi shi da abokinsa a yayin da suke shirin guduwa.
Title :
PHOTOS :SOJA ya kashe Me Babur Don yaki Daukansa
Description : Soja Ya Kashe Dan Acaba A Jihar Ogun Saboda Ya Ki Daukarsa Sojan ya fusata ne bayan ya bukaci dan acaban ya kai shi wata unguwar dake, amma...
Rating :
5