A can kasar Yemen ne a ka gurfanar da wani mutum da laifin yi wa 'yar shekara 3 fyade sannan kuma ya kashe ta wanda hakan ya sa a ka harbe shi a fili don ya zama izina ga jama'a
A ranar litinin din da ta gabata ne cikin garin Sanaa da ke kasar Yemen, daruruwan jama'a su ka yi cincirundo don ganin yadda za a harbe wani mutum saboda ya yiwa 'yar shekara 3 fyade kuma ya kashe ta.
An harbe Muhammad Al-Maghrabi mai shekaru 41 a duniya da bindiga kirar Ak47 a tsakiyar garin Sanaa inda daruruwan jama'a su ka fito kallo.
Title :
Photos :Jami'an tsaro sun kashe wani mutum a fili a kan ya yiwa 'yar shekara 3 fyade da kisan ta
Description : A can kasar Yemen ne a ka gurfanar da wani mutum da laifin yi wa 'yar shekara 3 fyade sannan kuma ya kashe ta wanda hakan ya sa a ka har...
Rating :
5