Hayakin Janareto Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Miji Da Mata Da 'Ya'yansu Biyu A Yankin Obajana Dake Garin Lokoja Babban Birnin Jihar Kogi.
Lamarin ya auku ne a yayin da mamatan suke cikin barci a daren Juma'ar da ta gabata, inda aka wayi gari aka gan su a mace
Title :
Photos ; Hayakin Janareto Ya Halaka Wani Mutum da iyalensa a jihar Kogi
Description : Hayakin Janareto Ya Yi Sanadiyar Mutuwar Miji Da Mata Da 'Ya'yansu Biyu A Yankin Obajana Dake Garin Lokoja Babban Birnin Jihar Kogi....
Rating :
5