Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ba da lambar girmamawa ga mataimakin shugaban majalisar Malamai na kasa na kungiyar Izala mai hedikwata a garin Jos, Sheik Yusuf Sambo Rigachikun a fadar gwamnatin jihar da ke cikin birnin Kano.
Daga Rariya
Title :
Photos: Gwamnan Kano Ya Baiwa Sheik Yusuf Sambo Lambar Yabo
Description : Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ba da lambar girmamawa ga mataimakin shugaban majalisar Malamai na kasa na kungiyar Izala ...
Rating :
5