Tuni wasu daga cikin manyan Sarakunan kasar nan suka isa garin na Keffi domin gudanar da bikin a gobe. Inda a yau Mai Martaba sarkin Kano ne ya ja sallar Juma'a a babban masallacin na garin Keffi.
Title :
Photos :Gobe Za A Yi Bikiin Baiwa Sarkin Keffi Dake Jihar Nassarawa Sanda
Description : Tuni wasu daga cikin manyan Sarakunan kasar nan suka isa garin na Keffi domin gudanar da bikin a gobe. Inda a yau Mai Martaba sarkin Kano n...
Rating :
5