Wani daga cikin yan majalisa a jihar Kogi mai suna Honarabul Friday Makama 'yan daba sun fada masa da duka har ma sara. Yanzu haka yana jinya bayan karban magani. Ga dai hotuna a kasa domin kuga irin raunin da ya samu.
Title :
Photos :'Yan daba sun raunana dan majalisan jihar Kogi
Description : Wani daga cikin yan majalisa a jihar Kogi mai suna Honarabul Friday Makama 'yan daba sun fada masa da duka har ma sara. Yanzu haka yan...
Rating :
5