Dan wasan tsakiyar kulob din Arsenal, Mesut Ozil, yana son barin kungiyar, kuma har ma ya fara shirye-shiryen komawa Barcelona, kamar yadda jaridar Daily Star Sunday ta ce.
Hakazalika, jaridar ta ruwaito cewa kungiyar Chelsea tana da aniyyar sayar da dan wasanta Eden Hazard ga Barcelona a kan fam miliyan 110.
Source: BBC Hausa
Title :
Inason Barin Arsenal - Mesut Ozil
Description : Dan wasan tsakiyar kulob din Arsenal, Mesut Ozil, yana son barin kungiyar, kuma har ma ya fara shirye-shiryen komawa Barcelona, kamar yadda ...
Rating :
5