Akalla mutane 94 aka tabbatar da mutuwar su sakamakon ambaliya da zabtarewar kasar a kasashen Nepal da India, yayin da ake ci gaba da neman wasu mutane da dama da ake zargin ruwa ya tafi da su.
Hukumomin Nepal sun ce mutane 49 suka mutu, 17 kuma suka bata, yayin da ruwan ya raba dubban mutane da gidajen su.
Source: BBC Hausa
Title :
Mutane 94 Sun Mutu A Nepal Da India
Description : Akalla mutane 94 aka tabbatar da mutuwar su sakamakon ambaliya da zabtarewar kasar a kasashen Nepal da India, yayin da ake ci gaba da neman ...
Rating :
5