Shirin Lafiya Jari ce, ya yadda zango a Jamhuriyar Nijar, domin ganewa ido rawar da mahukunta kasar ke yi wajen rage alkalluman mace-macen mata da kananan yara sakamakon tsananin zazzabin cizon sauro da zuwa yanzu ya lakume rayuka 900 a fadin kasar cikin shekara ta 2017.
Source: rfi
Title :
Mutane 900 Sun Mutu A Niger Sanadiyan Malaria
Description : Shirin Lafiya Jari ce, ya yadda zango a Jamhuriyar Nijar, domin ganewa ido rawar da mahukunta kasar ke yi wajen rage alkalluman mace-macen m...
Rating :
5