Kungiyoyin 'yan arewancin da suka hadakai sun ce basu janye maganar da sukayi cewa 'yan Igbo su bar kasar ba kamin Oktoba 1.
Wani memba na hadaka, Abdulazeez Suleiman, wanda ya yi magana a ranar Laraba, Agusta 2, ya yi kira ga jama'a da su manta da rahotanni da ke iƙirarin cewa sun janye sallamar.
Title :
Matasan arewa sun goyi bayan da'awar 'yan Kaduna
Description : Kungiyoyin 'yan arewancin da suka hadakai sun ce basu janye maganar da sukayi cewa 'yan Igbo su bar kasar ba kamin Oktoba 1. Wani m...
Rating :
5