Mayakan kungiyar Boko Haram sun kashe wasu masunta 31 a garin Baga da ke karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno a arewacin Najeriya.
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ne ya tabbatar da hakan, inda ya ce wannan hari na nuna cewa har yanzu mayakan kungiyar na kai hare-hare masu muni da kashe mutane a yankin tafkin tekun Chadi
Allah ya kiyaye
Source;BBC hausa
Title :
Masunta 31 Sun Rasa Ransu Baga
Description : Mayakan kungiyar Boko Haram sun kashe wasu masunta 31 a garin Baga da ke karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno a arewacin Najeriya. Gwamnan...
Rating :
5