A Berlin, an bude wani sabon masallaci da ke maraba da cudanyar maza da mata domin yin sallah tare a lokaci guda.
Masallacin kuma na bayan wani cocin da aka gina ne tun a karni na goma sha tara.
Mata ne dai ke limanci a lokacin yin Sallar kuma masallacin na maraba da matan da ba sa yin lullubi.
Har wa yau, wannan masallacin na maraba da 'yan luwadi da 'yan madigo da kuma mata-maza.
Shugabanni masallacin dai na cewa sun dauki matakin ne da zimmar tafiya tare da kowa cikin addinin da suka ce na Islama ne.
Allah sauwaqe
Source:BBC hausa
Title :
Masallacin Da Mace Ke Limanci A Berlin
Description : A Berlin, an bude wani sabon masallaci da ke maraba da cudanyar maza da mata domin yin sallah tare a lokaci guda. Masallacin kuma na bayan ...
Rating :
5