Yayin da zaben 2019 yake ta matsowa kusa ana ta kokarin gano bakin zaren siyasar kasar. Hakan ya sa Jam’iyyar PDP ta kira wani babban taro a yau dinnan. Ana kokarin zaben masu fitar da gwanin Dan takara a Jam’iyyar adawar.
Tsohon shugaban kasan Nigeria wato goodluck ebele Jonathan shima ya halacci wannan taron
Title :
Manyan Yan PDP Sun Cika Abuja
Description : Yayin da zaben 2019 yake ta matsowa kusa ana ta kokarin gano bakin zaren siyasar kasar. Hakan ya sa Jam’iyyar PDP ta kira wani babban taro a...
Rating :
5