Malaman jami'o'in gwamnati a Najeriya sun fara wani yajin aikin sai baba ta gani daga Lahadi 13 ga watan Agusta.
Malaman sun bayyana wannan matakin nasu ne bayan taron kungiyarsu ta malaman jami'ar Najeriya, ASUU, da safiyar Litinin
A wajen taron, shugaban kungiyar ASUU, Biodon Ogunyemi ya bayyana dalilansu na dugunzuma yajin aikin.
Malaman na neman a biya musu wasu bukatu da suka hada da al'amuran jin dadin malamai, da karin kudaden gudanarwa domin inganta yanayin ilimi a jami'o'in.
Source: BBC Hausa
Title :
Malaman Jami'a Suntafi Yajin Sai Baba Ya Gani
Description : Malaman jami'o'in gwamnati a Najeriya sun fara wani yajin aikin sai baba ta gani daga Lahadi 13 ga watan Agusta. Malaman sun bayyan...
Rating :
5