Majalisar wakilai ta bayyana cewa tana nan akan kudirinta na cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ne kakan cin hanci da rashawa a Najeriya
A ranar Litinin, 14 ga watan Agusta yayinda tsohon shugaban kasar ya halarci wani taro a garin Minmna, babban birnin jihar Niger, ya bayyana cewa ayyukan mazabu ba komai bane face rashawa.
Majalisar maida martani ne ga Obasanjo akan zargin da ya yi mata na cewar mambobinta na amfani da kasafin kudi wajen cika aljihunnan su.
Source: Naij Hausa
Title :
Majalisa:Obasanjo Ne Kakan Cin Hanci Da Rashawa
Description : Majalisar wakilai ta bayyana cewa tana nan akan kudirinta na cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ne kakan cin hanci da rashawa a Naj...
Rating :
5