Kungiyar manyan ma'aikatan mai na kasar Najeriya watau Petroleum and Natural Gas Senior Staff Association of Nigeria (PENGASSAN) a turance sun bayar da wa'adin kwana 21 ga wasu manyan kamfunnan mai na kasar nan game da muzgunawa ma'aikata.
Wannan kashedin dai yana dauke ne a cikin wata sanarwa da jami'in hulda da jama'a na kungiyar Mista Fortune Obi ya fitar a garin Legas ranar Litinin din da ta gabata inda suka bukaci kamfunnan su sauya salon yadda suke wofantar da ma'aikatan su.
Title :
Kungiyar manyan ma'aikatan mai na shirin shiga yajin aiki nan da kwanaki 21
Description : Kungiyar manyan ma'aikatan mai na kasar Najeriya watau Petroleum and Natural Gas Senior Staff Association of Nigeria ( PENGASSAN ...
Rating :
5