Kasar Japan ta soma girke manyan makaman kariya ga yukunri Koriya ta arewa na kai hari zuwa ga kasar. Barazanar koriya ta Arewa na tsilla makamai ma su ci dogon zango zuwa wasu kasashe aminan Amurka dama Amurka da kan ta ya soma tada hankulan wasu kasashen .
source: rfi
Title :
Korea Ta Arewa Tayi Barazana Wa Amurka
Description : Kasar Japan ta soma girke manyan makaman kariya ga yukunri Koriya ta arewa na kai hari zuwa ga kasar. Barazanar koriya ta Arewa na tsilla m...
Rating :
5