Tsohon gwamnan na Kaduna ya mayarwa da Jonathan martani ne kan kalaman da ya yi a taron PDP na kasa a Abuja, inda ya ce gwamnatinsa ta farfado da tattalin arziki.
Title :
Ko Makaho A Nijeriya Ya San Cewa Jonathan Ya Jefa Kasar Nan Cikin Mawuyacin Hali, - Balarabe Musa
Description : Tsohon gwamnan na Kaduna ya mayarwa da Jonathan martani ne kan kalaman da ya yi a taron PDP na kasa a Abuja, inda ya ce gwamnatinsa ta farf...
Rating :
5