A Hasashe Rahotanni da aka fitar a Najeriya sun nuna cewa kimanin mutane 2673 ne suka mutu a kan hanyoyi daban daban sandiyyar hadarin motoci a fadin kasar.
Wannan na faruwa ne a Sanadiyar mugun gudun da ya wuce misali, tunkin ganganci da kuma lalacewar burki na a cikin manya manyan dalilan da kan jawo hadurran da kuma mutuwa a saman titunan na Najeriya.
Title :
Kimanin mutane 2673 ne suka mutuwa a kan hanyoyi daban daban sandiyyar hadarin motoci a fadin Najeriya
Description : A Hasashe Rahotanni da aka fitar a Najeriya sun nuna cewa kimanin mutane 2673 ne suka mutu a kan hanyoyi daban daban sandiyyar hadarin motoc...
Rating :
5