Yan sanda sun yi musayar wuta tsakanin su da barayi, bayan sun kwashe jaka daga hannun wani mutumin daya fito daga banki, a calaba da ke jihar Rivas.
Daya daga cikin barayin ya tabbatar da cewa sati 2 ke nan da aka sako shi daga gidan maza, da ke Afokang, saboda zargin yin sata.
Barayin sunfallasa kansu ne, a yayin karbe jakan saboda karar da suka yi, shi ya jaawo hanklalin mutane da ‘yan sanda da ke wurin.
Shaidan gbani da ido ya shaida cewa an bi barayin ne tun daga titin calaba haar zuwa titin bariki kusa da makarantar GSS a jihar. A nan ne suka yi musanyuar wuta tsakanin su da ‘yan sanda.
Title :
Jami’an tsaro na jihar Rivas ta yi arangama da barayi a jihar
Description : Yan sanda sun yi musayar wuta tsakanin su da barayi, bayan sun kwashe jaka daga hannun wani mutumin daya fito daga banki, a calaba da ke jih...
Rating :
5