Hukumar ta rage makin shiga Jami’a zuwa 120 tare da rage makin shiga kwalejojin Ilimi da na fasaha zuwa maki 100.
Hukumar ta sanar da matakin ne bayan kammala wani babban taron masu ruwa da tsaki kan sha’anin ilimi a Najeriya a ranar Talata, inda aka yi nazari kan matsalar tare da daukar matakin.
Dalibai da dama sun fadi jarabawar da aka rubuta a bana, inda hukumar tace dalibai sama da budu dari biyar ne kawai suka samu maki 200 cikin dalibai miliyan 1 da dubu dari bakwai da suka zana jarabawar.
Source: Naij Hausa
Title :
JAMB Ta Takaita Makinta Zuwa 120
Description : Hukumar ta rage makin shiga Jami’a zuwa 120 tare da rage makin shiga kwalejojin Ilimi da na fasaha zuwa maki 100. Hukumar ta sanar da matak...
Rating :
5